ranan birthday

 Duniya me yayi. Wannan wasu hotuna ne an shugaba Buhari a bikin zagayowar ranar aihuwarsa lokacin yana kan karagar mulki. 


Yau 23 ga wata 12 shekarar  2023, Buhari ya cika shekaru 81 a duniya amma kamar ba yau ce ranar bikin zagayowar aihuwarsa ba. Amma ba mamaki muga wani dan ƙwarya-ƙwaryar walima daga Daura. 


Wannan kawai darasi ne na rayuwa.


Comments