Posts

Showing posts from December, 2023

ranan birthday

 Duniya me yayi. Wannan wasu hotuna ne an shugaba Buhari a bikin zagayowar ranar aihuwarsa lokacin yana kan karagar mulki.  Yau 23 ga wata 12 shekarar  2023, Buhari ya cika shekaru 81 a duniya amma kamar ba yau ce ranar bikin zagayowar aihuwarsa ba. Amma ba mamaki muga wani dan ƙwarya-ƙwaryar walima daga Daura.  Wannan kawai darasi ne na rayuwa.

Rawuwa kenan

 Alhamdulilih na nagodewa allah