Duniya me yayi. Wannan wasu hotuna ne an shugaba Buhari a bikin zagayowar ranar aihuwarsa lokacin yana kan karagar mulki. Yau 23 ga wata 12 shekarar 2023, Buhari ya cika shekaru 81 a duniya amma kamar ba yau ce ranar bikin zagayowar aihuwarsa ba. Amma ba mamaki muga wani dan ƙwarya-ƙwaryar walima daga Daura. Wannan kawai darasi ne na rayuwa.
Comments
Post a Comment